Hukumar Kula da Yanayi ta Duniya (WMO) ta fitar da wani rahoto a ranar 11 ga wata, inda ta ce, tilas ne samar da wutar lantarki daga hanyoyin samar da makamashi mai tsafta ya ninka sau biyu nan da shekaru takwas masu zuwa domin takaita dumamar yanayi yadda ya kamata;in ba haka ba, tsaro na makamashin duniya na iya yin kasa a gwiwa saboda sauyin yanayi, da karuwar...
Kara karantawa